Bikin aihuwa

Posts0Likes0Joined13/7/2018LocationKaduna / NG
Learning Hebrew

A jihar Nigeria iyaye na kashe kudi sosai so bo da shaida godiya da murna a kan dà dá Allah Ya ba su. Daga MA su yi kanana bukukuwa har ga ma su kashe kudi da ba â tsamani ba. Crista na zuwa chochi ama muslumi ba su a ci ka damuwa da sha'ani bikin aihuwa. Mutani Yorbawa, ko Crista ko muslumi ba su kan wasa da irin sha'ani man. Wato ko wace iri Abu ne da ta faru ko mutuwa ko aihuwa,dalili ce a yi biki. 

V.  

Posted 
1
#1
    Feedback